Joshua 7:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutumin da aka same shi da haramtattun abubuwan kuwa za a ฦone shi, duk da mallakarsa domin ya karya sharaษin da Ubangiji ya yi muku, ya yi abin kunya a Israโila!โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฏู ุนููู ุณูุงู
ูููฐุดู ุชูุฑูููฐุฏู ููุทูููููู ููุงูููู ุฏู ุนููู ููููฐูปูููฐ ุฏููุงูู
ููู ูููููููุฑูููุ ุฐูุงุนู ฺขูุชูุฑู ุฏูุดู ุนฺูงููุงูููููฐุดู ุฏู ููุชูุงุ ุชูุฑูููฐุฏู ุนูููููููุณู ุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐุฏูุดูุ ุบูู
ูุง ูููู ู
ููู
ูููููู ุงููุจููู ููููููุง ุชูููุฑููู ููุฑููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ูููู ุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai zama kuwa wanda aka same shi da haramtattun abubuwa, za a ฦone shi da wuta, shi da dukan abin da yake da shi, domin ya tฤ da alkawarin Ubangiji, ya kuma yi abin kunya cikin Isra'ila.โ โ