Joshua 7:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yoshuwa kuwa ya sa iyalin Zabdi suka fito mutum-mutum, sai kuwa aka ware Akan ɗan Karmi, ɗan Zimri, ɗan Zera na kabilar Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُوَ كَٰوُاْ عِيَلِنْ ظَبْدِ غَبَ مُتُمْ مُتُمْ، سَيْ عَكَ وَارٜىٰ عَكَنْ طَنْ كَرْمِ جِيكَنْ ظَبْدِ دَغَ دَنْغِنْ ظٜىٰرَ نَظُرِيَرْ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya gabatar da iyalin gidansa mutum mutum, aka ware Akan, ɗan Karmi, ɗan Zabdi, ɗan Zera na kabilar Yahuza.