Joshua 7:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akan kuwa ya amsa ya ce, “Gaskiya ne! Na yi wa Ubangiji, Allah na Isra’ila zunubi. Ga abin da na yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَنْ كُوَ يَأَمْسَا وَ يُواْشُوَ يَثٜىٰ «غَسْكِيَانٜىٰ، نَايِ وَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ ذُنُوبِ؞ غَا أَبِنْدَ نَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akan kuwa ya amsa wa Joshuwa, ya ce, “A gaskiya kam, na yi wa Ubangiji, Allah na Isra'ila zunubi. Ga abin da na yi.