Joshua 7:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yoshuwa ya aiki ’yan aika suka tafi da gudu zuwa tenti ɗin, haka kuwa suka same su a ɓoye a tentinsa, da azurfa a ƙarƙashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْشُوَ يَعَيْكَ دَ وَطَنْسُ مُتَنٜىٰ، سُكَ شٜىٰڧَ دَ غُدُ ذُوَا تٜىٰنْتِنْ، سُكَ تَرَرْ دَ أَبُبُوَنْ دَ عَكَ حَنَ ثِكِنْ تٜىٰنْتِنْسَ أَبِنّٜىٰ، تَرٜىٰدَ أَظُرْڢَا عَڧَرْڧَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Joshuwa ya aika da manzanni, suka sheƙa a guje zuwa alfarwar, suka tarar da abubuwan a binne cikin alfarwarsa da azurfa a ƙarƙashi.