Joshua 7:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka dawo wurin Yoshuwa suka ce, โBa lalle dukan jamaโa su je yaฦi da Ai ba, ka aika mutum dubu biyu ko dubu uku su je su ciwo ฦasar da yaฦi, ba sai ka dami mutane duka ba, gama mutanen wurin kaษan ne.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุณููู ูููุงูู
ู ููุฑููู ูููุงูุดููู ุฏู ููุงุจูุฑูุ ุณูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุจู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐููููฐ ุฐูุงุณู ุชฺูขูุณู ููุงฺงู ู
ูุชูููููฐูู ุงููููุจูุ ุณููู ููุนููููู ู
ูุชูููููฐ ููุฌูููฐูู ุฏูุจูู ุจููู ูููุงู ุฏูุจูู ุนููู ุณูุฌูููฐุ ููุฏู ุงููููููููุฑู ุฏู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ููุงฺงูุ ุบูู
ูุง ุจู ุจูุจูููู ุจูุฑููู ุจูููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka komo wurin Joshuwa, sai suka ce masa, โKada dukan mutane su tafi, amma a bar mutum wajen dubu biyu ko uku su tafi su bugi Ai, kada a sa dukan mutane su sha wahalar zuwa can, domin su kima ne.โ