Joshua 7:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka kashe Israโilawa wajen mutum talatin da shida, suka fafari Israโilawa tun daga bakin ฦofar birnin har zuwa wurin da ake fasa duwatsu. Suka karkashe su a gangare. Wannan ya sa zuciyar Israโilawa ta narke suka zama kamar ruwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ุงูููู ุณููู ููุดูููฐ ููุฌูููฐูู ู
ูุชูููููฐ ุชูููุงุชููู ุฏู ุดูุฏู ุฏูุบู ุซููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุณููู ูููุงูุฑูููฐุณู ุณูููุจููุณู ุฏูุบู ฺงููุงฺูขูุฑู ุบูุฑููู ุญูุฑู ุฐูููุง ุซููู ุดูููฐุจูุฑูู
ูุ ุณููู ูููู ูููููุดูููฐุณู ุงููููุฑููู ุบูููโุบูุฑูุ ุธูููุงุชููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ููุฑูููููฐุ ุณููู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุถูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Ai suka kashe mutum wajen talatin da shida daga cikin Isra'ilawa, suka runtume su tun daga ฦofar garin har zuwa Shebarim, suka yi ta karkashe su har zuwa gangaren. Zukatan mutanen Isra'ila kuwa suka narke, suka zama kamar ruwa.