Joshua 8:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan sojojin da suke tare da shi suka nufi birnin, da suka kai kuwa sai suka kafa sansaninsu a arewancin Ai. Tsakaninsu da Ai akwai kwari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ سُواْجُواْجِنْ دَسُكٜىٰ تَرٜىٰ دَشِ، سُكَ تَڢِے كُسَدَ غَرِنْ سُكَ كَڢَ سَنْسَنِنْ يَاڧِ أَغٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ دَ أَيْ؞ ڟَكَانِنْسُ دَ أَيْ أَݣَويْ ݣُورِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan mayaƙan da suke tare da shi, suka tafi kusa da birnin, suka kafa sansaninsu arewacin Ai. Tsakaninsu da Ai akwai kwari.