Joshua 8:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen suka kafa sansaninsu arewa da birnin, sansani na ’yan kwanto kuwa yana yamma da birnin, amma Yoshuwa ya kwana a kwarin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُواْجُواْجِنْ سُكَ كَڢَ سَنْسَنِنْسُ أَرٜىٰوَ دَ غَرِنْ أَ جٜىٰرٜىٰ دُواْمِنْ يَاڧِ، مَاسُ ݣُونْتُوانْ ٻَوْنَ كُوَ سُنَ يَمَّ دَ غَرِنْ؞ عَمَّا يُواْشُوَ يَݣُونَ عَݣُورِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanensu suka kafa sansaninsu arewa da birnin, sansani na 'yan kwanto kuwa yana yamma da birnin, amma Joshuwa ya kwana a kwarin.