Joshua 8:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka kira duk mazan Ai su fafare su, suka kuwa fafari Yoshuwa, aka yaudare su suka yi nisa da birnin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ، عَكَ كِرَا دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ ثِكِنْ بِرْنِنْ سُتَارُ سُبِيسُ؞ سُكَبِے مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، تَهَكَ عَكَجَاسُ نٜىٰسَ دَ غَرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka aka kira dukan mutanen da suke cikin birnin, su fafare su. Da suka fafari Joshuwa, sai aka janye su nesa da birnin.