Joshua 8:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce wa Yoshuwa, “Ka riƙe māshin da yake hannunka ka nuna wajen Ai, gama zan ba da birnin a hannunka.” Yoshuwa kuwa ya miƙa māshin ta wajen Ai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ وَ يُواْشُوَ «كَمِيڧَ مَاشِنْ دَيَكٜىٰ حَنُّنْكَ وَجٜىٰنْ أَيْ، غَمَا نَا بَادَ عِتَ أَ حَنُّنْكَ؞» يُواْشُوَ كُوَ يَيِ يَدَّ عَكَ ڢَطَا مَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce wa Joshuwa, “Ka miƙa mashin da yake hannunka wajen Ai, gama zan ba da ita a hannunka.” Sai Joshuwa ya miƙa mashin da yake hannunsa wajen birnin. Nan da nan da ya ɗaga hannunsa