Joshua 8:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yin haka kuwa sai mutanen da suka yi kwanto suka tashi nan da nan daga inda suke, suka nufi birnin a guje, suka shiga suka ci birnin da yaƙi, suka kuma cinna mata wuta da sauri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَظَرَرْ يُواْشُوَ يَمِيڧَ حَنُّنْسَ، یَنْ ݣُونْتُوانْ ٻَوْنَ سُكَتَاشِ أَغُجٜىٰ، سُكَ رُوغَ دَ غُدُ ذُوَا ثِكِنْ غَرِنْ سُكَ كُوَثِشِ؞ سُكَيِ سَوْرِ سُكَسَا وَغَرِنْ وُتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'yan kwanto suka tashi da sauri daga maɓoyansu, suka shiga birnin, suka ci shi, suka yi sauri, suka cuna wa birnin wuta.