Joshua 8:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokacin da Yoshuwa da dukan Isra’ilawa suka ga waɗanda suka yi kwanto sun ci birnin da yaƙi, hayaƙi kuwa ya cika birnin, sai suka juya suka kai wa mutanen Ai hari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا سَعَدَّ يُواْشُوَ دَ دُكَنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَغَ وَطَنْدَ سُكَ ٻُيَ سُنْ رِغَا سُنْثِ غَرِنْ، هَيَاڧِے نَغَرِنْ كُمَ يَنَ تَتَاشِ ذُوَا سَمَ، سَيْ سُكَ جُويَا كَنْ مُتَنٜىٰنْ أَيْ، سُكَ كَكَّشٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Joshuwa da dukan Isra'ilawa suka ga 'yan kwanto sun ci birnin, da kuma hayaƙi ya murtuke bisa, suka juya kan mutanen Ai, suka ɗibge su.