Joshua 8:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen da suka yi kwanto su ma suka fito daga birnin suka tasar musu, ya zama an kama su a tsakiya, ga Israโilawa daga kowane gefe. Israโilawa kuwa suka karkashe su duka ba su bar wani da rai ba, ba kuma wanda ya tsere.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงูููู ุฏู ุณูููุซู ุบูุฑููู ุณููู ฺขูุชููุงู ุฏูุบู ุบูุฑููู ุณููู ฺขูุงุทู ู
ูุณู ุฏู ููุงฺงูุ ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุงูููู ุณููู ุณูุงู
ู ููููุณู ุงฺูููููููุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุบูุจู ุฏู ุจูุงููุ ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ูููู ุณููู ูููููุดูููฐุณูุ ุจูุงููููุฏู ฺููููุฑูุง ูููุงู ููุบูุฏู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran Isra'ilawa kuwa suka fito daga cikin birnin suka fฤษa musu. Har ya zama suna tsakiyar Isra'ilawa gaba da baya. Isra'ilawa suka karkashe su, har ba wanda ya tsira ko ya tsere.