Joshua 8:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Israโilawa suka gama kashe duk mutanen Ai a filaye da kuma a cikin jeji inda suka fafare su, kuma da aka karkashe kowane mutumin Ai da takobi sai dukan Israโilawa suka koma Ai suka karkashe duk waษanda suke cikinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณููู ุบูู
ู ูููููุดูููฐ ู
ูุฐููููููู ุงูููู ุงูู ฺขููููููููฐ ุฏู ููู
ู ุฏูุงุฌู ุนูููุฏู ุณููู ูููุงูุฑูููฐุณูุ ุณููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณููู ูููุงูู
ู ุงููููุ ุณููู ููู
ู ูููููุดูููฐ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุซูููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Isra'ilawa suka gama karkashe mazaunan Ai duka a jeji inda suka fafare su, sai Isra'ilawa suka koma Ai, suka karkashe waษanda suke cikinta.