Joshua 8:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Isra’ilawa suka kwashe ganima da dabbobin birnin nan yadda Ubangiji ya umarci Yoshuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَبُّواْبِے دَ كَايَيَّكِ نَغَرِنْ نٜىٰ كَطَيْ سُكَ ضَغٜىٰ، إِسْرَٰٓءِيلَاوَا كُوَ سُكَ ݣُوشٜىٰ بِسَغَ يَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثِ يُواْشُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dabbobi da kayayyaki na birnin kaɗai Isra'ilawa suka kwashe ganima bisa ga faɗar Ubangiji zuwa ga Joshuwa.