Joshua 8:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya rataye sarkin Ai a kan itace, ya bar shi a can har yamma. Da rana ta fฤษi, Yoshuwa ya umarta a ษauke gawar sarkin a jefa a gaban ฦofar birnin. Suka kuma tara manyan duwatsu a kan gawar, tsibin na nan har wa yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฑูุงุชูููููฐ ุณูุฑููููู ุงูููู ุนููููู ุงููุชูุงุซูููฐ ููููู
ู ุจูุฑู ุบูุงููุฑูุณู ุญูุฑู ููู
ููุ ุฏูููุฏููู ฺขูุงุทูููุฑู ุฑูุงููุ ูููุงูุดููู ููุจูุงุฏู ุนูู
ูุฑููู ุณูุฌูููฐ ุณูุทููููู ุบูุงููุง ุฏูุบู ุงููุชูุงุซูููฐูู ุณูุฌูููฐฺขูุฑู ุฏูุดู ุนฺูงููุงฺูขูุฑู ุบูุฑูููุ ุณููู ุฑฺูขูููฐ ุบูุงููุง ุฏู ุชููููู ุฏฺููููู ู
ููู ููููุ ููููุฏู ูุงููููุงูู ููุฑูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya rataye Sarkin Ai a bisa itace har maraice. Sa'ad da rana take faษuwa Joshuwa ya umarta su ษauke gawarsa daga itacen, su jefa a ฦofar birnin, su tsiba duwatsu da yawa a kanta. Tsibin duwatsun yana nan har wa yau.