Joshua 8:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yoshuwa da dukan sojojin suka fita su kai wa Ai hari. Sai ya zaɓi sojojinsa waɗanda suka fi saura duka iya yaƙi guda dubu talatin, ya tura su da dad dare
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْشُوَ يَتَاشِ تَرٜىٰدَ دُكَنْ سُواْجُواْجِنْسَ ذُوَا أَيْ؞ يُواْشُوَ كُوَ يَذَاٻِ سُواْجُواْجِ مَڢِيَ عِيَ يَاڧِ غُدَا دُبُو تَلَاتِنْ، يَعَيْكٜىٰسُ دَ دَرٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Joshuwa kuwa tare da dukan mayaƙa suka yi shirin tashi zuwa Ai. Sai Joshuwa ya zaɓi jarumawa ƙarfafa dubu talatin (30,000), ya aike su da dad dare.