Joshua 8:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kamar yadda Musa bawan Ubangiji ya umarci Israโilawa. Ya gina bisa ga abin da yake a rubuce a cikin Littafin Dokoki na Musa, bagade na duwatsun da ba a sassaฦa su ba, waษanda ba wani ฦarfen da ya taษa su. Suka miฦa wa Ubangiji hadayu na ฦonawa da hadayu na salama a kai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุดู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุฏูุง ู
ููุณููฐู ุจูุงูููู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุงุ ููุบููู ุจูุบูุฏูููฐูู ุจูุณูุบู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุงููุฑูุจููุซูููฐ ุซููููู ููุชฺููขููู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุซูููฐูู ยซุงููุบููู ุจูุบูุฏูููฐูู ุฏู ุฏฺููููููู ุฏู ุจูุนูุชููปู ุณูุณฺููงู ุจูุ ุจูุนูููู
ู ุชููปู ุฏู ููุงูููู ุนููููู ฺููงูุฑฺูขูููฐุจูุยป ุนูููููุณู ูููู ุณููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ฺููงููุงูููุงููุง ุบู ููููููููฐูู ุ ุณููู ููู
ู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ฺูู ูุฑููู ุฒูู
ูููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya gina shi kamar yadda Musa bawan Ubangiji ya umarci Isra'ilawa, gama haka aka rubuta cikin Attaura ta Musa, aka ce, โBagaden da aka yi da duwatsun da ba a sassaฦa ba, waษanda ba mutumin da ya taษa sa musu guduma.โ A bisansa suka miฦa hadayu ta ฦonawa ga Ubangiji, da hadayu na salama.