Joshua 8:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan haka, Yoshuwa ya karanta duk abin da yake a cikin Dokoki, albarku da laโanoni, kamar yadda suke a rubuce a cikin Littafin Dokoki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ุญููู ูููุงูุดููู ููููุฑูููุชู ุฏููููู ููููู
ููุงูู
ููู ุฏูุณูููููฐ ุซููููู ููุชฺููขููู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐูุ ุฏู ุงููููุจูุฑููู ุฏู ููุนูููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููู ุฑูุจููุชู ุซููููู ููุทูุทููููฐูู ููุชฺููขููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan haka ya karanta dukan zantuttukan shari'a, da na albarka da na la'ana, bisa ga dukan abin da aka rubuta cikin Attaura.