Joshua 8:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ba su umarni ya ce, “Ku ji da kyau, za ku yi kwanto a bayan birnin, kada ku yi nisa da birnin. Kowannenku yă kasance a faɗake.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَ عُمَرْثٜىٰسُ يَثٜىٰ «كُتَڢِے كُٻُيَ عَبَايَنْ غَرِنْ، عَمَّا بَذَاكُيِ نِيسَ دَغَ غَرِنْ سُواْسَيْ بَ، كُذَمَ دَ شِرِنْ كَيْ هَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya umarce su, ya ce, “Ku tafi, ku yi kwanto a bayan birnin, kada ku yi nisa da birni da yawa, amma dukanku ku kasance da shiri sosai.