Joshua 8:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni da waɗanda suke tare da ni za mu nufi birnin, a lokacin da mutanen suka taso mana yadda suka yi dā, sai mu guje musu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے دَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ تَرٜىٰدَنِ، ذَامُجٜىٰ كُسَدَ غَرِنْ؞ سَعَدَّ مُتَنٜىٰنْ أَيْ سُكَ ڢِتُواْ دُواْمِنْ سُيَاڧٜىٰمُ كَمَرْ يَدَّ سُكَيِ أَدَا، ذَامُ جُويَا مُغُدُ كَمَرْ يَدَّ مُكَيِ دَ ڢَرْكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ni da dukan mutanen da suke tare da ni za mu je kusa da birnin. Sa'ad da za su fito don su yi karo da mu kamar dā, za mu gudu daga gare su.