Joshua 8:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su bi mu har su yi nisa da birnin, gama za su ce, ‘Suna gudu kamar yadda suka yi dā.’ Saboda haka lokacin da muka guje musu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاسُ كُوَ ڢِتُواْ سُبِيمُ، حَرْ سَيْ مُنْ جَنْيٜىٰسُ نٜىٰسَ دَ غَرِنْ؞ ذَاسُيِ ڟَمَّنِ ثٜىٰوَ مُنَ غُدُ دَغَ غَرٜىٰسُ كَمَرْ يَدَّ دَا مُكَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su kuwa fito su bi mu. Mu kuwa za mu janye su nesa da birnin, gama za su ce, ‘Suna gudunmu kamar dā.’ Haka fa, za mu gudu daga gare su.