Joshua 8:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ku tashi daga inda kuka yi kwanto, ku ci birnin da yaฦ™i, Ubangiji Allahnku zai ba da shi a hannunku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆ ูƒููˆูŽ ุณูŽูŠู’ ูƒูุชูŽุงุดู ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ูปููŠูŽู†ู’ูƒูุŒ ูƒูุซู ุบูŽุฑูู†ู’ุž ุบูŽู…ูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒู ุฐูŽูŠู’ุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุฑูู†ู’ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kuwa ku tashi daga kwanto, ku ci birnin, gama Ubangiji Allahnku zai ba da shi a hannunku.