Joshua 9:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dattawanmu da duk mazaunan ฦasar, suka ce mana, โKu ษauki abincin tafiyar da za ku riฦe; ku je ku same su ku ce musu, โMu bayinku ne, ku yi alkawari da mu.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุชููุงููููู
ู ุฏู ููู
ู ุฏููููู ู
ูุฐููููููู ฺงูุณูุฑูู
ู ุณูููุซูููฐ ู
ููู ู
ูุฑฺูงูููฐ ุทููู ุนูุจูููุซู ุงูู ุญููููููู
ู ู
ูุฌูููฐ ู
ูุณูุงู
ูููฐููุ ู
ฺูขูุทูุง ู
ููู ุซูููฐูู โนู
ูู ุจูุงููููููููููฐุ ููููุฐู ฺขูุง ุณููู ููููู
ููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dattawanmu da dukan mazaunan ฦasarmu suka ce mana mu ษauki guzuri a hannunmu don tafiya, mu tafi taryarku, mu ce muku, โMu bayinku ne, yanzu dai sai ku yi mana alkawari.โ