Joshua 9:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abincin tafiyan nan namu yana da ษumi lokacin da muka kintsa tashi daga gida a ranar da za mu kama hanya zuwa wurinku. Amma yanzu duba yadda ya bushe, ya yi fumfuna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุนูุจูููุซูุ ุฏูุง ู
ูุง ููููุฏู ุฐูุงฺขู ุณูุนูุฏูู ู
ููู ุทููููู ุฏูุบู ุบูุฏูุงุฌูููฐููู
ู ุงูู ุฑูุงููุฑู ุฏู ู
ููู ฺขูุชููุงู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุฐููุงู ููุฑูููููุ ุนูู
ููุง ุบูุงุดู ููููุฐู ููุฏูู ููุจููุดูููฐ ูููู ฺขูู
ฺูขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan abinci, da ษuminsa muka ษauko shi daga gidajenmu a ranar da muka fito zuwa gare ku, amma ga shi, yanzu ya bushe ya yi fumfuna.