Joshua 9:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kwana uku bayan sun yi alkawari da Gibeyonawa, sai Isra’ilawa suka ji cewa Gibeyonawa maƙwabtansu ne, waɗanda suke zaune kurkusa da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بَايَنْ رَانَ تَ عُكُ دَ سُكَيِ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ دَ مُتَنٜىٰنْ غِبٜىٰيُوانْ، إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَجِ ثٜىٰوَ وَطَنَّنْ مُتَنٜىٰ سُنَ ظَوْنٜىٰ كُرْكُسَدَ سُونٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a rana ta uku bayan da suka yi alkawari da su, suka ji cewa, su maƙwabtansu ne, suna zaune a cikinsu.