Joshua 9:18 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Israโ€™ilawa ba su kai musu hari ba domin shugabanninsu sun rantse musu da sunan Ubangiji, Allah na Israโ€™ila. Mutane Israโ€™ila duka kuwa suka yi gunaguni a kan shugabannin.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุงูˆูŽุง ุจูŽุณู ูƒูŽุดูœู‰ูฐุณูุจูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูู†ู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุฑู’ุณู ุณูู†ู’ ุฑูุบูŽุง ุณูู†ู’ ุถูŽู†ู’ฺŸูœู‰ูฐ ู…ูุณู ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุž ุฏููƒูŽู†ู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽ ูƒููˆูŽ ุณููƒูŽูŠู ุบูู†ูŽุบูู†ู ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Isra'ilawa ba su kashe su ba, domin shugabannin jama'a sun rantse musu da sunan Ubangiji Allah na Isra'ila. Dukan jama'a kuwa suka yi gunaguni a kan shugabannin.