Joshua 9:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma shugabanni suka amsa musu suka ce, โMun rantse musu da sunan Ubangiji, Allah na Israโila, saboda haka ba za mu taษa su ba yanzu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏููููู ุดููุบูุจูููููู ุณููู ุงููู
ูุณููู ุฌูู
ูุนู ุณูููุซูููฐ ยซู
ููู ุฑูุบูุง ู
ููู ุถฺููููููฐ ู
ูุณู ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ููููุฐู ุจูุฐููู ูููู ู
ูุชููปูุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma shugabanni suka ce wa dukan jama'a, โMun riga mun rantse musu da sunan Ubangiji Allah na Isra'ila, don haka yanzu ba shi yiwuwa mu taษa su.