Joshua 9:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da za mu yi musu, za mu bar su da rai don kada fushin Allah yฤ sauka a kanmu gama mun riga mun rantse musu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจููู ุฏู ุฐูุงู
ููู ู
ูุณู ููููฐููููุ ุฏููุงูููููฐ ู
ูุจูุฑูุณู ุฏู ุฑููู ุณูุจููุงูุฏู ุถฺููููููุงุฑู ุฏู ู
ููููู ู
ูุณูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ู
ูุฌููฐููุงู ฺขูุดููู ููููููููฐูู ุนูููููู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da za mu yi musu ke nan, a bar su da rai saboda rantsuwar da muka rantse musu don kada mu jawo wa kanmu fushin Ubangiji!โ