Joshua 9:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yoshuwa kuwa ya aika aka kira Gibeyonawa ya ce musu, โDon me kuka ruษe mu kuka ce, โMun zo ne daga wuri mai nisa,โ bayan kuwa kuna nan kurkusa da mu?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุดููู ูููู ููููุฑูุง ู
ูุชูููููฐูู ุบูุจูููฐูููุงูู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุฏููุงููู
ูููฐ ูููู ุฑููุทูููฐู
ู ุฏู ุซูููฐูู ูููู ููููฐุณู ุฏูู
ูู ฺจููุฑูููุ ุนูู
ููุง ุบูุณููููู ูููู ุธูููููููฐ ููุฑูููุณู ุฏูู
ููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Joshuwa kuwa ya kirawo su, ya ce musu, โMe ya sa kuka ruษe mu da cewa, โMuna nesa da ku ฦwarai,โ ga shi kuwa, a tsakiyarmu kuke zaune?