Joshua 9:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu ku laโanannu ne. Ba za ku daina zama mana masu yankan itace da kuma masu ษebo ruwa domin haikalin Allahnmu ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ูููููู ูููููููุ ุฏูุบู ููููุฐู ููููููููฐูู ููุง ููุนูููุชูููุ ู
ูุชูููููฐูููู ุฐูุงุณู ุซููุบูุจูุฏู ุฐูู
ููู ุจูุงููุ ู
ูุงุณู ุณูุงุฑููู ุงููุชูุงุซูููฐ ุฏู ู
ูุงุณู ุทูุจููู ุถููู ุฏููุงูู
ููู ุบูุฏููู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu fa ku la'anannu ne, a cikinku ba za a rasa bayin da za su zama masu saro itace da masu ษebo ruwa domin masujadar Allahnmu ba.โ