Joshua 9:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranar Yoshuwa ya sa Gibeyonawa suka zama masu yankan itace da ษebo ruwa wa jamaโar Israโila da kuma domin haikalin Ubangiji a inda Ubangiji zai zaษa. Abin da suke ke nan har wa yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงููููููููู ุฑูุงูู ูููุงูุดููู ููุณูุง ุบูุจูููฐูููุงูููุงููุง ุณูุฐูู
ู ู
ูุงุณู ุณูุงุฑููู ุงููุชูุงุซูููฐ ุฏู ู
ูุงุณู ุทูุจููู ุถููู ุฏููุงูู
ููู ุฌูู
ูุนู ุฏู ููู
ู ุฏููุงูู
ููู ููุฑููู ุฏู ููููููููฐูู ููุฐูุงูปูุง ุฏููุงูู
ููู ุนููู ู
ูุณู ุณูุฌููุฏูุ ุญูููููู
ู ุณูููููฐ ููุฑูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Joshuwa ya sa su su zama masu saro itace da masu ษebo ruwa domin jama'a da bagaden Ubangiji. Zai zama aikinsu na yau da kullum a wurin da Ubangiji zai zaษa.