Joshua 9:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka sa tsofaffin takalman da suka sha gyara, suka sa tsofaffin tufafi. Dukan abincinsu na tafiya ya bushe ya yi fumfuna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููู
ูุณูุง ฺููุงฺูขฺูขูููู ุชูุงููููู
ู ููุทูููุฏู ุณููู ูููููุงุบูููฐ ุณููู ูููู ุดูุง ฺ ูุฑู ุฏู ููู
ู ฺููุงฺูขฺูขูููู ุฑููุบูููุ ุฏููููู ุนูุจูููุซูููุณู ููุจููุดูููฐุ ูููู ฺขูู
ฺูขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma sa tsofaffin takalma waษanda suka sha gyara, da tsofaffin tufafi. Dukan guzurinsu ya bushe, ya yi fumfuna.