Joshua 9:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce wa Yoshuwa, “Mu bayinku ne.” Amma Yoshuwa ya tambaye su ya ce, “Ku wane ne, kuma daga ina kuka zo?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُو كُوَ سُكَثٜىٰ وَ يُواْشُوَ «مُو بَايِنْكَنٜىٰ؞» يُواْشُوَ يَتَمْبَيٜىٰسُ «وَنٜىٰنٜىٰ كُو؟ دَغَ إِنَا نٜىٰ كُكَ ڢِتُواْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su kuwa suka ce wa Joshuwa, “Mu bayinka ne.” Joshuwa kuwa ya ce musu, “Su wane ne ku? Daga ina kuka zo kuma?”