Jude 1:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jinƙai, salama da kuma ƙauna, su kasance tare da ku a yalwace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ جِنْڧَيْ دَ سَلَمَ دَ ڧَوْنَ سُذَمَ نَاكُ عَيَلْوَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jinƙai, da salama, da ƙauna su yawaita a gare ku.