Jude 1:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gare shi kuma, shi da yake kaษai Allah Mai Cetonmu, ta wurin Yesu Kiristi Ubangijinmu, bari ษaukaka, daraja, iko da mulki, su tabbata a gare shi, tun farkon zamanai, yanzu, da har abada abadin! Amin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุฑูููฐุดู ููู
ูุ ููููุฏู ุดู ููุทููู ููููููฐ ุงูููููู ู
ููู ุซูููฐุชููุงููู
ูุ ุชูููุฑููู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุนูุจูููโุบูุฌูููู
ู ุ ุทููููููู ุฏู ุฏูุฑูุฌู ุฏู ู
ููููู ุฏู ุฅูููููุงู ุณูุชูุจููุชูุง ุชูููุฏูุบู ฺขูุฑููููุงูู ุฐูุงู
ูุงูููู ุฏู ููููุฐู ุฏู ููู
ู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุง! ุงููู
ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ga Allah makaษaici Mai Cetonmu ta wurin Yesu Almasihu Ubangijinmu, ษaukaka, da fifiko, da mulki, da iko su tabbata gare shi, tun fil'azal, da yanzu, da kuma har abada abadin. Amin, amin.