Jude 1:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abokaina ฦaunatattu, ko da yake na yi marmari ฦwarai in rubuta muku game da ceton nan namu, sai na ga ya dace in rubuta, in gargaษe ku ku tsaya da ฦarfi cikin bangaskiya wadda aka danฦa wa mutane masu tsarki na Allah sau ษaya tak.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู ููุทูููุฏู ููููููฐ ฺงูููููุ ุฏูุง ู
ูุง ูููู ู
ูุฑูู
ูุฑููู ุฑูุจููุชู ู
ููู ุบูู
ูููฐุฏู ุซูููฐุชููุงูููููู ููุงู
ู ุฏูููุ ุนูู
ููุง ุฏูุบู ุจูุงูู ููุบู ููุฐูู
ู ุฏููุงูููููฐููููฐ ุงููููุฑูุจููุชู ู
ููู ุงูููู ุบูุฑูุบูุทูููฐูู ููุฏูุงุบูููฐ ุณููุงูุณููู ููููููุงููููฐ ุจูููโุบูุณูููููุฑูู
ู ููุฏูู ุงูููููู ููุฏฺูููงููู ฺูุฑูููููููุณูุ ุณููู ุทููู ุชูููุ ุจูุง ฺงูุงุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ku ฦaunatattuna, da yake dฤ ma ina ษokin rubuto muku zancen ceton nan namu, mu duka, sai na ga wajibi ne in rubuto muku in gargaษe ku, ku dage ฦwarai a kan bangaskiyar nan da aka danฦa wa tsarkaka sau ษaya tak, ba ฦari.