Jude 1:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake kun riga kun san duk wannan, ina so in tuna muku cewa Ubangiji ya ceci mutanensa daga Masar, duk da haka daga baya ya hallaka waษ—anda ba su ba da gaskiya ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ูƒูู†ู’ ุฑูุบูŽุง ูƒูู†ู’ ุณูŽู†ูุŒ ุงู•ูู†ูŽ ุณููˆุงู’ ุงู•ูู†ู’ุชูู†ูŽ ู…ููƒู ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽุซูœู‰ูฐุซู ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุณูŽ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุงูŠูŽ ูŠูŽุง ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุณู ุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุงุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dai ina so in tuna muku, ko da yake kun riga kun san kome sosai, cewa Ubangiji ya ceci jama'a daga ฦ™asar Masar, duk da haka daga baya ya hallaka waษ—anda ba su ba da gaskiya ba.