Jude 1:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ma malaโikun da ba su riฦe matsayinsu na iko ba, waษanda suka bar ainihin mazauninsu, su ne ya tsare a duhu daure da dawwammamun sarฦoฦi don hukunci ta babbar Ranan nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชููู ููู
ู ุฏู ู
ููุงููููููููุฏู ุจูุณู ููููุงููููฐ ู
ฺููููููุณู ูู ุฅูููููุงู ุจูุ ุนูู
ููุง ุณููู ุจูุฑู ุนูููููุญููู ููุฑููู ุฐูู
ูููุณูุ ููุทูููููู ฺขูุง ุนูุจูููโุบูุฌู ููุง ฺูุฑูููฐุณู ุงููุฏูููุ ุงููุทูููุฑูููฐ ุฏู ุณูุฑฺูงู ุชูููุฑู ุงููุจูุฏูุง ุณูุฌูุฑูุง ุดูุฑููุนู ุชูุจูุจููุฑู ุฑูุงููุฑู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har ma mala'ikun da ba su kiyaye girmansu ba, amma suka bar ainihin mazauninsu, ya tsare su cikin sarฦa madawwamiya a baฦin duhu, har ya zuwa shari'ar babbar ranar nan.