Judges 1:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ci gaba suka yaฦi Kanโaniyawan da suke zaune a Hebron (wadda dฤ ake kira Kiriyat Arba) suka kuma ci Sheshai, Ahiman da Talmai da yaฦi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููู
ู ููุงฺงู ููููุนูููููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุธูููููููฐ ุนูุซููููู ููููฐุจูุฑููุงููุ ููุฏูู ุฏูุง ุนูููููฐ ููุฑูููุชู ุฏู ุณูููู ููุฑูููุชู ุงููุฑูุจูุ ุณููู ูููููุดูููฐ ุดูููฐุดููู ุฏู ุงููููู
ููู ุฏู ุชูููู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma tafi su yaฦi Kan'aniyawan da suke zaune a Hebron wadda a dฤ ake kira Kiriyat-arba. Suka kashe Sheshai, da Ahiman, da Talmai.