Judges 1:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga nan kuma suka ci gaba suka yaƙi mutanen da suke zaune a Debir (da ake kira a dā Kiriyat Sefer).
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ثَنْ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ سُكَ تَڢِے سُكَ يَاڧِ مَذَوْنَنْ غَرِنْ دٜىٰبِرْ وَدَّ دَا عَكٜىٰ كِرَنْتَ دَ سُونَ كِرِيَتْ سٜىٰڢٜىٰرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga can suka tafi su yaƙi Debir wadda a dā ake kira Kiriyat-Sefer.