Judges 1:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Kaleb ya ce, “Duk wanda ya fāɗa wa Kiriyat Sefer ya kuma ci ta da yaƙi, zan ba shi ’yata Aksa yă aura.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كَلٜىٰبْ يَثٜىٰ «دُكْ وَنْدَ يَيَاڧِ كِرِيَتْ سٜىٰڢٜىٰرْ يَكُوَ ثِتَ، ذَنْبَاشِ یَتَ عَكْسَ تَذَمَ مَاتَرْسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kalibu ya ce, “Duk wanda ya fāɗa wa Kiriyat-Sefer da yaƙi har ya ci ta, zan ba shi 'yata Aksa aure.”