Judges 1:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji kuwa yana tare da mutane Yahuda. Suka mallaki ฦasar tudu, amma ba su iya suka kori mutanen daga filaye ba, domin suna da keken yaฦin ฦarfe.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููู ูููู ุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏูุ ุณูู ูููู ุณููู ู
ูููููู ูููููููู ุชูุฏููููุ ุนูู
ููุง ุจูุณู ุนููู ูููุงูุฑูุฑู ู
ูุฐููููููู ฺขูููู ุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุณูููุฏู ููููฐูููููู ุฏููุงููููู ููุงฺงู ฺููงูุฑฺูขูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa yana tare da Yahuza, ya mallaki ฦasar tuddai, amma bai iya korar waษanda suke zaune a fili ba, domin suna da karusan ฦarfe.