Judges 1:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake mutanen Benyamin sun kฤsa su kori Yebusiyawa, waษanda suke zaune a Urushalima; har yฤ zuwa yau, Yebusiyawa suna zaune a can tare da mutanen Benyamin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ูุชูููููฐูู ุฐูุฑูููุฑู ุจูููููุงู
ููู ุจูุณู ุนููู ูููุงูุฑูุฑู ููููฐุจูุณูููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุธูููููููฐ ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญูููููููฐ ููููฐุจูุณูููุงููุง ุณููููู ุฐูู
ูููุณู ุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุจูููููุงู
ููู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ู ููุฑูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mutanen Biliyaminu ba su kori Yebusiyawan da suke zaune a Urushalima ba domin haka Yebusiyawa suka yi zamansu tare da mutanen Biliyaminu a Urushalima har wa yau.