Judges 1:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ya nuna musu, suka kuwa hallaka birnin, suka bar mutumin da dukan iyalinsa da rai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے كُوَ يَنُونَ مُسُ حَنْيَرْ شِغَ بِرْنِنْ، سُكَ شِغَ سُنْ كَكَّشٜىٰ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ غَرِنْ، عَمَّا سُكَبَرْ وَنَّنْ مُتُمْ دَ دُكَنْ عِيَلِنْسَ سُكَ تَڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuwa nuna musu, suka shiga suka kashe dukan mutanen birnin, amma suka bar mutumin da iyalinsa duka.