Judges 1:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma saboda wannan ne mutanen Asher suke zaune cikin mazaunan ƙasar Kan’aniyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ أَشٜىٰرْ كُوَ سُكَيِ ذَمَنْسُ تَرٜىٰدَ مَذَوْنَنْ ڧَسَرْ كَنْعَنَ، غَمَا بَسُ كُواْرٜىٰسُ دَغَ ڧَسَرْ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Ashirawa suka yi zamansu tare da Kan'aniyawan ƙasar, gama ba su kore su ba.