Judges 1:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka kuma Naftali bai kori waษanda suke zaune a Bet-Shemesh ko Bet-Anat; amma mutanen Naftali su ma suna zama a ciki Kanโaniyawa mazaunan ฦasar, waษanda suke zaune a Bet-Shemesh da Bet-Anat kuwa suka zama masu yi musu aikin gandu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุฑูููุฑู ฺููขูุชููู ููู
ู ุจูุณู ูููุงูุฑู ู
ูุฐููููููู ุบูุฑูุถููู ุจูููฐุชู ุดูููฐู
ูููฐุดู ุฏู ูู ุจูููฐุชูููุชู ุจูุ ุณููููู ุฐูู
ูููุณู ุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุฐููููููู ฺงูุณูุฑู ููููุนูููุ ุนูู
ููุง ุณูููุณูุง ู
ูุฐููููููู ุจูููฐุชู ุดูููฐู
ูููฐุดู ุฏู ูู ุจูููฐุชูููุชู ุณููู ู
ูุณู ุนููููููู ุฏููุงูููููฐ ููู
ูุฑู ุจูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Naftali ma ba su kori mazaunan Bet-shemesh, da na Bet-anat ba, amma suka zauna tare da Kan'aniyawan ฦasar, duk da haka mazaunan Bet-shemesh da na Bet-anat suka zama masu yi musu aikin gandu.