Judges 1:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Yahuda ya fฤษa musu, Ubangiji kuwa ya ba da Kanโaniyawa da Ferizziyawa a hannunsu, suka kuwa kashe mutum dubu goma a Bezek.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุฐูุฑูููุฑู ูููููุฏู ุณููู ฺขูุงุฑู ููุงฺงูุ ููููููููฐูู ูููู ููุจูุงุฏู ููููุนูููููุงููุง ุฏู ฺขูููฐุฑูุธููููุงููุง ุงูู ุญููููููุณูุ ุณููู ูููููุดูููฐ ู
ูุชูู
ู ุฏูุจูู ุบููุงูู
ู ุฏูุบู ุซูููููุณู ุงูู ุจูููฐุธูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahuza ya tafi, Ubangiji kuwa ya ba da Kan'aniyawa da Ferizziyawa a gare su, suka kashe mutum dubu goma daga cikinsu a Bezek.