Judges 1:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Adoni-Bezek ya ce, โSarakuna sabaโin waษanda aka yayyanka manyan yatsotsinsu na hannu da na ฦafa, sun yi kalan abinci a ฦarฦashin teburina. Ga shi yanzu Allah ya rama abin da na yi musu.โ Suka zo da shi Urushalima, a can kuwa ya mutu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุฏููุงูููุจูููฐุธูููฐูู ููุซูููฐ ยซุณูุฑูุงูููู ุณูุจูุนููู ููุทูููุฏู ุนููู ูููููููููููฐ ู
ููููููู ฺูููููุณู ููููููู ุฏู ฺููงฺูขูุ ุนฺูงูุฑฺูงูุดููู ุชูููฐุจูุฑููู ุณููููู ููุงูููู ุนูุจูููุซูููุณูุ ูููู ุงูููููู ูููู ู
ููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููู
ูุณูุยป ุณููู ูููฐููุงูุดู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุงูููููู ูููู ููู
ูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce, โSarakuna saba'in waษanda aka yanyanke manyan yatsotsinsu na hannu da na ฦafa, suka kalaci abincinsu a ฦarฦashin teburina. Allah kuwa ya yi mini kamar yadda na yi musu.โ Suka kawo shi Urushalima, a nan ya mutu.