Judges 1:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan wannan, mutanen Yahuda suka gangara suka yaฦi Kanโaniyawan da suke zaune a ฦasar tudu, Negeb, da gindin tuddai a yammanci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ูููููููุ ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุณููู ุบูููโุบูุฑู ุฏููุงูู
ููู ุณูููุงฺงู ููููุนูููููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุธูููููููฐ ุนูุซููููู ูููููููู ุชูุฏูููู ุฏู ูููููููู ููููฐุบูููฐุจู ุฏู ูููููููู ฺงุงููููุงูู ุชูุฏููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan wannan suka gangara kuma, suka yaฦi Kan'aniyawan da suke zaune a ฦasar tudu, da Negeb, da filayen kwari.